AMFANIN DARBEJIYA GA DAN ADAM
Darbejiya ko dogon yaro wata bishiya ce a kasashen hausa da sauran kasashen duniya. Tana da manyan rassa da kuxxxma ganye launin kore (green leaves). Kusan komai na darbejiya daci keg are shi kama daga saiwarta(root) sssakenta (extract) ganyenta (leaves), sai dai kuma diyanta idan suka kosa to suna canja launinsu zuwa yellow masu dan zaki haka.Ana amfani da ganyen darbejiya da sassaken ta da hurenta dakuma diyantaduka a matsayin magani. Sai dai ba’a cika amfani da saiwarta a matsayin maganin sha ba saboda hatsarin dake tattare da shi. Darbejiya na dauke da wasu sinadarai masu matukar muhimmanci da karfin gaske wadanda samuwarsu ya maida darbejiya magani a gida. Ga kadan daga cikin su;
Sodium ,Potassium ,Salt ,Chloriphyle, Calcium, Phosphorus, Iron, Thiamine, Nicocine, Vitamin C, Carotene, ODatic acid, Gliserida acid, Asetilolfuranile, Dakahidro Tentramatil, Okanone, Fenantone, Acetate acid da sauransu.
DARBEJIYA TANA MAGANI KAMAR HAKA
MUHADU A KASHI NAGABA



0 Comments