Amfani 10 da GORUBA yakeyi a jikan dan Adam

GORUBA: 

 




Amfani 10 da yakeyi a jikan dan Adam
    
Goruba wata bishiya ce data dade a duniya sannan an fi samunta a kasashen Africa. Sunan bishiyar goruba da turanci Hyphaene kuma ana amfani da igiyanta wajen yin igiya Kwando da tabarma.
Goruba na maganin cututtuka kamar haka:
(1)Masu fama da cutar asma zasu iya shan garin kwallon goruba a cikin tafasashshe ruwa.
(2)Cin goroba na hana kamuwa da ciwon zuciya 
(3)Idan aka kona kwallon goroba a ka shake shi yakan kawar da matsalar cutar hawan jinni
(4)Goruba na maganin cutar basir
(5)Yana kuma kare mutun daga kamuwa daga cutar daji
(6)Cin goruba na kara karfon namiji
(7)Yana rege kiba ajiki.
(8)Cin goruba na kara karfin kashi da hakuri
(9)Ruwan jikakkyar goruba na tsiro da gashin mutun idan dai aka wanke kai da shi

Post a Comment

0 Comments