Maganin basir Mai tsoro

 
BASIR MAI TSIRO:
 A duk san da basir ya daura maka aure yana ta wahalar da kai inda yake haifar maka da fitan baya ko tsananin zafi ko tsagewar dubura ko wahala a yayin yin bayan gari da zubar jinni da jin kaikayi a dubura to ka nemi sassaken darbejiya dana gasgery ka wanke mai kyau ka tafasa ka sha kuma zaka iya zama a cikin ruwan inda zaka tsoma duburarka a ciki na tsawon mintina goma ko fiye da haka a kullum sau biyu safe da yamma har basir din ya zuke. Haka kuma zaka daka garinsu ka gauraya da Vaseline idan ka wanke gurin mai kyau sai kana shafawa

Post a Comment

0 Comments