KAZZUWA, MAKERO, KURAJEN. FATA. DA DANDRUFF:
Sai a nemi man darbejiya wato neem oil ayi amfani dashi a inda ake bukata. Amma fa a kula ba’ayi man darbejiya domin a sha ba a shafawa ne kawai wanda shansa wani lahanine na musamman.

AMFANIN 10 da guroba keyi a jikin mutun
GORUBA: Amfani 10 da yakeyi a jikan dan Adam Goruba wata bishiya ce data dade …
0 Comments